Sub Categories

Ka ji amfanin abin ko!!! πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”
Wata matace ta auri miji siriri mara nauyi ita kuma irin matan nan ce mai kiba ga tsawo suna nan rannan suna kwance a tsakar gida da yaranta da maigidan sai hadari ya taso kawai kafin ta ankara taji ruwa ya sauka ga fitila ta mutu sai tayi sauri ta dinga surar yaran tana kaisu daki can tazo kan na karshen ta taba shi tace maigida maigida tashi ana ruwa sai taji daga daki muryar maigidan na cewa Maman fatima ai ni kika fara kaiwaπŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚



MAGANIN HASKEN FATA
MATA KAWAI
Ki samu BARKONO danye🌢🌢ko kuma TATTASAI ko ATTARUHUπŸ…πŸ… ki kwaba sannan ki samu sinadarin LOKO kadan bada yawa sai ki shade fuskarki a yayin kwanciya zakiyi bacci mai dadi
Sannan da gari ya waye said ki wanke da ruwan dumi zaki ga yadda fuskarki zata yi haske
Bana bukatar godiyarku nayi muku domin Allah saboda Ku kawayena ne

When you wear a lingerie for a Pedi guy then he be like:

Aoow magatsaka wa swanelwa wena wa kae boshego so??

Innalillahi wainna ilaihirrajun 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
*Ayaune wasu marasa imani Yan garkuwa da mutane sukayi garkuwa da πŸ“πŸ“πŸ“zakarana* kutayanin jimami


Bundle of joy arr ga a fetsa grade R o tsaya gap yearπŸ˜‚


Kishiiii kumallon mata! Kishi ne zai kashe wasu matan. Wata likita ce ta dawo gida bayan ta kwana a asibiti (night duty) tana shiga dakin mijinta sai ta hango kafafu hudu a cikin mayafi a kan gadonsu na aure batayi wata-wata ba ta dauko katako ta hau jibgarsu sai da ta ga sun daina motsi hakan ma bai ishe ta ba sai ta nufi kitchen da gudu zata debo ruwan zafi ta kwara musu abin mamaki sai ta samu mijinta yana girki yana ganinta sai ya budi baki yace honey kin dawo ne, ni ina kika ajiye key di dakin bakin nan ne kam? mamarki da babanki sunxo jiya sakamakon rashin key din na sa su a dakin muβ€¦πŸ™€πŸ™€πŸ™€πŸ™€kut idan kece yaxakiyi

Kajuri zamada makiyinka kotawanne hali saboda rayuwa batada tabbas


YAU DUK ABINDA ZA’ACE SAI DAI ACE….πŸ˜’πŸ˜’πŸ˜’
AMMA YAU DAI BAZANYI WANKA BA..
NACE BAZANYI BA FAH😎


Sanni sanni ina ciwone, da kana Ciwo da Baja haunted gado ba. In hau gado ni sarkine, d kai sarkine da ba’a bugs maka tambariba. Abugamin tambariba ni amakene


πŸ€·β€β™‚Karfa kayi Dariya πŸ˜€πŸ˜€πŸ˜€wani mutumine ya na sai da kilishi sai yayi kilishi sai aka yi hadari mai alamun ruwa sai aka fara ruwa sai ya kwashe kilishinsa sai aka dauke ruwan aka faso rana mai karfeee sai ya maida shi cikin rana lokacin sallah yayi sai aka shiga sallah yana cikin sallah aka dawo da ruwa masu tsananin karfii sai da aka kammala sallah sai yafito ya kalli sama ya kalli kilishinsa sai yaga duk yajike kuli kulin duk ya wanke sai yake cewa β€œkuma mutum yayi magana ace wuta zashi β€œπŸ˜„πŸ˜„πŸ˜„πŸ˜‚πŸ€£πŸ€£πŸ€£

Gobe ranar birthday din simcard dinane inaga zaiji dadi idan muka hadamasa katin bazata kowa a group dinnan ya aiko da katin 1500 na Mtn data 1000 nasan simcard dina zaiji dadi sosai idan kukamasa haka πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜œπŸ˜œπŸ˜œπŸ˜œπŸ˜œπŸ˜œπŸ˜œπŸ˜œsai ku biyoni private da katin ina jirankuπŸ‘―β€β™‚πŸ˜œπŸ˜œ