Ka ji amfanin abin ko!!! πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”
Wata matace ta auri miji siriri mara nauyi ita kuma irin matan nan ce mai kiba ga tsawo suna nan rannan suna kwance a tsakar gida da yaranta da maigidan sai hadari ya taso kawai kafin ta ankara taji ruwa ya sauka ga fitila ta mutu sai tayi sauri ta dinga surar yaran tana kaisu daki can tazo kan na karshen ta taba shi tace maigida maigida tashi ana ruwa sai taji daga daki muryar maigidan na cewa Maman fatima ai ni kika fara kaiwaπŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚


Related Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *