🤷♂Karfa kayi Dariya 😀😀😀wani mutumine ya na sai da kilishi sai yayi kilishi sai aka yi hadari mai alamun ruwa sai aka fara ruwa sai ya kwashe kilishinsa sai aka dauke ruwan aka faso rana mai karfeee sai ya maida shi cikin rana lokacin sallah yayi sai aka shiga sallah yana cikin sallah aka dawo da ruwa masu tsananin karfii sai da aka kammala sallah sai yafito ya kalli sama ya kalli kilishinsa sai yaga duk yajike kuli kulin duk ya wanke sai yake cewa “kuma mutum yayi magana ace wuta zashi “😄😄😄😂🤣🤣🤣
Related Posts
YAU DUK ABINDA ZA’ACE SAI DAI ACE….😒😒😒 AMMA YAU DAI BAZANYI WANKA BA.. NACE BAZANYI BA FAH😎
YANDA ZAKA ZAUNA LAFIYA IDAN KANA DA BUDURWA BAHAUSHIYA 1. Karka taba tsammanin zata kira ka awaya idan ba haka Continue Reading..
Innalillahi wainna ilaihirrajun 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭 *Ayaune wasu marasa imani Yan garkuwa da mutane sukayi garkuwa da 🐓🐓🐓zakarana* kutayanin jimami
makhi Waka o tlabile shata a re dikgogo tsa gage di ya shota 😲😲😲 #lockdawn kunzima
Ka ji amfanin abin ko!!! 😂😂😂 ———————— Wata matace ta auri miji siriri mara nauyi ita kuma irin matan nan Continue Reading..
Wani saurayine yaje shagon Aski… Anfara askin sai yaga wata kyakyawar yariya a gefensa a zaune,sai cemata yayi “sannu Kyakyawa” Continue Reading..
makhi Waka o tlabile shata a re dikgogo tsa gage di ya shota 😲😲😲 #lockdawn kunzima
Gobe ranar birthday din simcard dinane inaga zaiji dadi idan muka hadamasa katin bazata kowa a group dinnan ya aiko Continue Reading..
