Wani saurayine yaje shagon Aski… Anfara askin sai yaga wata kyakyawar yariya a gefensa a zaune,sai cemata yayi “sannu Kyakyawa” tace yawwa,saurayi yace inbazaki damuba inbaki lambata mu hadu a dakina gobe, sai yarinyar tace kai hakuri inada Aure. Saurayin yace haba baby ki gayawa mijinki zakije gun qawarki ne,koya kika gani… Sai yarinyar tace ka gaya masa da kanka mana dan shine yake maka Askin…. In kaine me askin wane mataki zaka dauka…???
Related Posts
makhi Waka o tlabile shata a re dikgogo tsa gage di ya shota 😲😲😲 #lockdawn kunzima
🤷♂Karfa kayi Dariya 😀😀😀wani mutumine ya na sai da kilishi sai yayi kilishi sai aka yi hadari mai alamun ruwa Continue Reading..
When you wear a lingerie for a Pedi guy then he be like: Aoow magatsaka wa swanelwa wena wa kae Continue Reading..
YANDA ZAKA ZAUNA LAFIYA IDAN KANA DA BUDURWA BAHAUSHIYA 1. Karka taba tsammanin zata kira ka awaya idan ba haka Continue Reading..
Nagana Go Fisa So,O Imelwa Ke Mpa Ya Go Ganiwa
Innalillahi wainna ilaihirrajun 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭 *Ayaune wasu marasa imani Yan garkuwa da mutane sukayi garkuwa da 🐓🐓🐓zakarana* kutayanin jimami
YANDA ZAKA ZAUNA LAFIYA IDAN KANA DA BUDURWA BAHAUSHIYA 1. Karka taba tsammanin zata kira ka awaya idan ba haka Continue Reading..
Bae Romela R600 Ya Fraga Ngwana Wa Gago O Rata Mollo Kudu. Aowa Jwale Gona Ra Jewa Soh
