YANDA ZAKA ZAUNA LAFIYA IDAN KANA DA BUDURWA BAHAUSHIYA

1. Karka taba tsammanin zata kira ka awaya idan ba haka ba zaka mutu kana jira. 😊

2. Ka sani idan kace mata β€œI love you” ko ina sonki nagode kawai zata ce amma girmankai bazai barta tace maka I love you ba.πŸ‘©β€β€β€πŸ’‹β€πŸ‘©

3. Karka taba tsammani zata fara maka magana idan tana online. πŸ“±

4. Idan ka tura mata love messages kar kayi tsammanin zata yi maka reply. πŸ€¦β€β™‚

5. Kasani kai ke sonta, kuma kai zaka kula da ita, ita bazata iya yi maka komai ba.😭

6. Ko yaushe zata iya rabuwa da kai idan ta samu wanda yapi ka kudi. πŸ’ΆπŸ’΅πŸ’΄

7. Kasani cewa bakai kadai bane saurayinta.😑

Haqiqa idan kayi haka zaka zauna lapiya da budurwar ka bahaushiya.
Yan mata shin wannan magana haka take????
Gayu fa ??????


Related Posts

One thought on β€œsaurayinta.”

  1. I wonder, would you like to share me how much cost will needed to explore all those places, including the
    affordable accommodation ? It would be very helpful for me to estimate my cost there.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *