π€·ββKarfa kayi Dariya πππwani mutumine ya na sai da kilishi sai yayi kilishi sai aka yi hadari mai alamun ruwa sai aka fara ruwa sai ya kwashe kilishinsa sai aka dauke ruwan aka faso rana mai karfeee sai ya maida shi cikin rana lokacin sallah yayi sai aka shiga sallah yana cikin sallah aka dawo da ruwa masu tsananin karfii sai da aka kammala sallah sai yafito ya kalli sama ya kalli kilishinsa sai yaga duk yajike kuli kulin duk ya wanke sai yake cewa βkuma mutum yayi magana ace wuta zashi βπππππ€£π€£π€£
Related Posts
When you wear a lingerie for a Pedi guy then he be like: Aoow magatsaka wa swanelwa wena wa kae Continue Reading..
YANDA ZAKA ZAUNA LAFIYA IDAN KANA DA BUDURWA BAHAUSHIYA 1. Karka taba tsammanin zata kira ka awaya idan ba haka Continue Reading..
Gobe ranar birthday din simcard dinane inaga zaiji dadi idan muka hadamasa katin bazata kowa a group dinnan ya aiko Continue Reading..
My ex bae just posted her new buy at bae ba mutima so me I was ba pa matako ai
Ka ji amfanin abin ko!!! πππ ββββββββ Wata matace ta auri miji siriri mara nauyi ita kuma irin matan nan Continue Reading..
Kajuri zamada makiyinka kotawanne hali saboda rayuwa batada tabbas
Wayyo Allah na π π π π mijina ne xaimin kishiya shine nakeso inkashe kaena nasha madara da maltina naci kaza da kawae Continue Reading..
makhi Waka o tlabile shata a re dikgogo tsa gage di ya shota π²π²π² #lockdawn kunzima