Hausa Jokes

Pedi guy

When you wear a lingerie for a Pedi guy then he be like:

Aoow magatsaka wa swanelwa wena wa kae boshego so??

Create Image


Leave a comment
Create Image


Leave a comment
Hausa Jokes

Abugamin

Sanni sanni ina ciwone, da kana Ciwo da Baja haunted gado ba. In hau gado ni sarkine, d kai sarkine da ba’a bugs maka tambariba. Abugamin tambariba ni amakene

Create Image


Leave a comment
Hausa Jokes

WANKA BA..

YAU DUK ABINDA ZA’ACE SAI DAI ACE….πŸ˜’πŸ˜’πŸ˜’
AMMA YAU DAI BAZANYI WANKA BA..
NACE BAZANYI BA FAH😎

Create Image


Leave a comment
Hausa Jokes

jimami

Innalillahi wainna ilaihirrajun 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
*Ayaune wasu marasa imani Yan garkuwa da mutane sukayi garkuwa da πŸ“πŸ“πŸ“zakarana* kutayanin jimami

Create Image


Leave a comment
Hausa Jokes

Hausa

Kishiiii kumallon mata! Kishi ne zai kashe wasu matan. Wata likita ce ta dawo gida bayan ta kwana a asibiti (night duty) tana shiga dakin mijinta sai ta hango kafafu hudu a cikin mayafi a kan gadonsu na aure batayi wata-wata ba ta dauko katako ta hau jibgarsu sai da ta ga sun daina motsi hakan ma bai ishe ta ba sai ta nufi kitchen da gudu zata debo ruwan zafi ta kwara musu abin mamaki sai ta samu mijinta yana girki yana ganinta sai ya budi baki yace honey kin dawo ne, ni ina kika ajiye key di dakin bakin nan ne kam? mamarki da babanki sunxo jiya sakamakon rashin key din na sa su a dakin mu…πŸ™€πŸ™€πŸ™€πŸ™€kut idan kece yaxakiyi

Create Image


Leave a comment
Hausa Jokes

fara kaiwaπŸ˜‚

Ka ji amfanin abin ko!!! πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
————————
Wata matace ta auri miji siriri mara nauyi ita kuma irin matan nan ce mai kiba ga tsawo suna nan rannan suna kwance a tsakar gida da yaranta da maigidan sai hadari ya taso kawai kafin ta ankara taji ruwa ya sauka ga fitila ta mutu sai tayi sauri ta dinga surar yaran tana kaisu daki can tazo kan na karshen ta taba shi tace maigida maigida tashi ana ruwa sai taji daga daki muryar maigidan na cewa Maman fatima ai ni kika fara kaiwaπŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚

Create Image


Leave a comment