Sub Categories

Pls Dan Allah Wanda ke da dubu Dari biyar yataimaka ya aramin…👏👏
Ustaz abdool ka zama shaida😘🤭…
Idan ban biyaba wallahi na yarda mark zuckerberg
yayi blocking dina kuma yacireni daga facebook

Loading views...



When you dating a 2000 then you introduce her to your mom after she goes like ‘Shine maka Bae shine’

Loading views...

makhi Waka o tlabile shata a re dikgogo tsa gage di ya shota 😲😲😲

#lockdawn kunzima

Loading views...

Kishiiii kumallon mata! Kishi ne zai kashe wasu matan. Wata likita ce ta dawo gida bayan ta kwana a asibiti (night duty) tana shiga dakin mijinta sai ta hango kafafu hudu a cikin mayafi a kan gadonsu na aure batayi wata-wata ba ta dauko katako ta hau jibgarsu sai da ta ga sun daina motsi hakan ma bai ishe ta ba sai ta nufi kitchen da gudu zata debo ruwan zafi ta kwara musu abin mamaki sai ta samu mijinta yana girki yana ganinta sai ya budi baki yace honey kin dawo ne, ni ina kika ajiye key di dakin bakin nan ne kam? mamarki da babanki sunxo jiya sakamakon rashin key din na sa su a dakin mu…🙀🙀🙀🙀kut idan kece yaxakiyi

Loading views...


makhi Waka o tlabile shata a re dikgogo tsa gage di ya shota 😲😲😲

#lockdawn kunzima

Loading views...

Gobe ranar birthday din simcard dinane inaga zaiji dadi idan muka hadamasa katin bazata kowa a group dinnan ya aiko da katin 1500 na Mtn data 1000 nasan simcard dina zaiji dadi sosai idan kukamasa haka 😂😂😂😂😂😂😜😜😜😜😜😜😜😜sai ku biyoni private da katin ina jiranku👯‍♂😜😜

Loading views...


gaskiya kin hadu sosai bantaba ganin diya mai kyau irinki ba aduniyar nan

Loading views...


samina mina, eh eh
Waka waka, eh eh
samina mina zangalewa
Anawa a a
samina mina, eh eh
Waka waka, eh eh
samina mina zangalewa
This time for Africa

Loading views...

Innalillahi wainna ilaihirrajun 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
*Ayaune wasu marasa imani Yan garkuwa da mutane sukayi garkuwa da 🐓🐓🐓zakarana* kutayanin jimami

Loading views...


My ex bae just posted her new buy at bae ba mutima so me I was ba pa matako ai

Loading views...


Wayyo Allah na 😅😅😅😅 mijina ne xaimin kishiya shine nakeso inkashe kaena nasha madara da maltina naci kaza da kawae nasha xuma Amma shiru mexansha inmutu kutaimaka friends 😀😀😀😀tagumi xaman jira

Loading views...

Kuyi TUSA a duk lokacin da bukatar hakan ya taso, 😃😃😃
Koda kuwa agaban budurwarka/saurayin kine 😅😅😅
domin ba ason rike TUSA.😞😞😞

Allah ya bada Ikon yin TUSA, Amin. 👏🏻👏🏻👏🏻

Ayi TUSA lafiya

Loading views...


Ka ji amfanin abin ko!!! 😂😂😂
————————
Wata matace ta auri miji siriri mara nauyi ita kuma irin matan nan ce mai kiba ga tsawo suna nan rannan suna kwance a tsakar gida da yaranta da maigidan sai hadari ya taso kawai kafin ta ankara taji ruwa ya sauka ga fitila ta mutu sai tayi sauri ta dinga surar yaran tana kaisu daki can tazo kan na karshen ta taba shi tace maigida maigida tashi ana ruwa sai taji daga daki muryar maigidan na cewa Maman fatima ai ni kika fara kaiwa😂😂😂😂

Loading views...

YANDA ZAKA ZAUNA LAFIYA IDAN KANA DA BUDURWA BAHAUSHIYA

1. Karka taba tsammanin zata kira ka awaya idan ba haka ba zaka mutu kana jira. 😊

2. Ka sani idan kace mata “I love you” ko ina sonki nagode kawai zata ce amma girmankai bazai barta tace maka I love you ba.👩‍❤‍💋‍👩

3. Karka taba tsammani zata fara maka magana idan tana online. 📱

4. Idan ka tura mata love messages kar kayi tsammanin zata yi maka reply. 🤦‍♂

5. Kasani kai ke sonta, kuma kai zaka kula da ita, ita bazata iya yi maka komai ba.😭

6. Ko yaushe zata iya rabuwa da kai idan ta samu wanda yapi ka kudi. 💶💵💴

7. Kasani cewa bakai kadai bane saurayinta.😡

Haqiqa idan kayi haka zaka zauna lapiya da budurwar ka bahaushiya.
Yan mata shin wannan magana haka take????
Gayu fa ??????

Loading views...