Sub Categories

Innalillahi wainna ilaihirrajun 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
*Ayaune wasu marasa imani Yan garkuwa da mutane sukayi garkuwa da πŸ“πŸ“πŸ“zakarana* kutayanin jimami



YANDA ZAKA ZAUNA LAFIYA IDAN KANA DA BUDURWA BAHAUSHIYA

1. Karka taba tsammanin zata kira ka awaya idan ba haka ba zaka mutu kana jira. 😊

2. Ka sani idan kace mata β€œI love you” ko ina sonki nagode kawai zata ce amma girmankai bazai barta tace maka I love you ba.πŸ‘©β€β€β€πŸ’‹β€πŸ‘©

3. Karka taba tsammani zata fara maka magana idan tana online. πŸ“±

4. Idan ka tura mata love messages kar kayi tsammanin zata yi maka reply. πŸ€¦β€β™‚

5. Kasani kai ke sonta, kuma kai zaka kula da ita, ita bazata iya yi maka komai ba.😭

6. Ko yaushe zata iya rabuwa da kai idan ta samu wanda yapi ka kudi. πŸ’ΆπŸ’΅πŸ’΄

7. Kasani cewa bakai kadai bane saurayinta.😑

Haqiqa idan kayi haka zaka zauna lapiya da budurwar ka bahaushiya.
Yan mata shin wannan magana haka take????
Gayu fa ??????

makhi Waka o tlabile shata a re dikgogo tsa gage di ya shota 😲😲😲

#lockdawn kunzima

makhi Waka o tlabile shata a re dikgogo tsa gage di ya shota 😲😲😲

#lockdawn kunzima


Kajuri zamada makiyinka kotawanne hali saboda rayuwa batada tabbas


Bundle of joy arr ga a fetsa grade R o tsaya gap yearπŸ˜‚


Only A South African Can Say this…
:-Tsamo reka Coka Cola ya Kingsley
:-Tsamo reka Colgate ya Aquafresh
:-Kopa o reke steak sa beef

Wayyo Allah na πŸ˜…πŸ˜…πŸ˜…πŸ˜… mijina ne xaimin kishiya shine nakeso inkashe kaena nasha madara da maltina naci kaza da kawae nasha xuma Amma shiru mexansha inmutu kutaimaka friends πŸ˜€πŸ˜€πŸ˜€πŸ˜€tagumi xaman jira

Gobe ranar birthday din simcard dinane inaga zaiji dadi idan muka hadamasa katin bazata kowa a group dinnan ya aiko da katin 1500 na Mtn data 1000 nasan simcard dina zaiji dadi sosai idan kukamasa haka πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜œπŸ˜œπŸ˜œπŸ˜œπŸ˜œπŸ˜œπŸ˜œπŸ˜œsai ku biyoni private da katin ina jirankuπŸ‘―β€β™‚πŸ˜œπŸ˜œ


Wani saurayine yaje shagon Aski… Anfara askin sai yaga wata kyakyawar yariya a gefensa a zaune,sai cemata yayi β€œsannu Kyakyawa” tace yawwa,saurayi yace inbazaki damuba inbaki lambata mu hadu a dakina gobe, sai yarinyar tace kai hakuri inada Aure. Saurayin yace haba baby ki gayawa mijinki zakije gun qawarki ne,koya kika gani… Sai yarinyar tace ka gaya masa da kanka mana dan shine yake maka Askin…. In kaine me askin wane mataki zaka dauka…???


Kuyi TUSA a duk lokacin da bukatar hakan ya taso, πŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒ
Koda kuwa agaban budurwarka/saurayin kine πŸ˜…πŸ˜…πŸ˜…
domin ba ason rike TUSA.😞😞😞

Allah ya bada Ikon yin TUSA, Amin. πŸ‘πŸ»πŸ‘πŸ»πŸ‘πŸ»

Ayi TUSA lafiya

My ex bae just posted her new buy at bae ba mutima so me I was ba pa matako ai


Bae Romela R600 Ya Fraga
Ngwana Wa Gago O Rata Mollo Kudu.
Aowa Jwale Gona Ra Jewa Soh