Pls Dan Allah Wanda ke da dubu Dari biyar yataimaka ya aramin…
Ustaz abdool ka zama shaida…
Idan ban biyaba wallahi na yarda mark zuckerberg
yayi blocking dina kuma yacireni daga facebook
Loading views...
Pls Dan Allah Wanda ke da dubu Dari biyar yataimaka ya aramin…
Ustaz abdool ka zama shaida…
Idan ban biyaba wallahi na yarda mark zuckerberg
yayi blocking dina kuma yacireni daga facebook
Loading views...
YANDA ZAKA ZAUNA LAFIYA IDAN KANA DA BUDURWA BAHAUSHIYA
1. Karka taba tsammanin zata kira ka awaya idan ba haka ba zaka mutu kana jira.
2. Ka sani idan kace mata “I love you” ko ina sonki nagode kawai zata ce amma girmankai bazai barta tace maka I love you ba.
3. Karka taba tsammani zata fara maka magana idan tana online.
4. Idan ka tura mata love messages kar kayi tsammanin zata yi maka reply.
5. Kasani kai ke sonta, kuma kai zaka kula da ita, ita bazata iya yi maka komai ba.
6. Ko yaushe zata iya rabuwa da kai idan ta samu wanda yapi ka kudi.
7. Kasani cewa bakai kadai bane saurayinta.
Haqiqa idan kayi haka zaka zauna lapiya da budurwar ka bahaushiya.
Yan mata shin wannan magana haka take????
Gayu fa ??????
Loading views...
Wayyo Allah na mijina ne xaimin kishiya shine nakeso inkashe kaena nasha madara da maltina naci kaza da kawae nasha xuma Amma shiru mexansha inmutu kutaimaka friends
tagumi xaman jira
Loading views...
Kajuri zamada makiyinka kotawanne hali saboda rayuwa batada tabbas
Loading views...
MAGANIN HASKEN FATA
MATA KAWAI
Ki samu BARKONO danyeko kuma TATTASAI ko ATTARUHU
ki kwaba sannan ki samu sinadarin LOKO kadan bada yawa sai ki shade fuskarki a yayin kwanciya zakiyi bacci mai dadi
Sannan da gari ya waye said ki wanke da ruwan dumi zaki ga yadda fuskarki zata yi haske
Bana bukatar godiyarku nayi muku domin Allah saboda Ku kawayena ne
Loading views...
makhi Waka o tlabile shata a re dikgogo tsa gage di ya shota
#lockdawn kunzima
Loading views...
gaskiya kin hadu sosai bantaba ganin diya mai kyau irinki ba aduniyar nan
Loading views...
My ex bae just posted her new buy at bae ba mutima so me I was ba pa matako ai
Loading views...
Kishiiii kumallon mata! Kishi ne zai kashe wasu matan. Wata likita ce ta dawo gida bayan ta kwana a asibiti (night duty) tana shiga dakin mijinta sai ta hango kafafu hudu a cikin mayafi a kan gadonsu na aure batayi wata-wata ba ta dauko katako ta hau jibgarsu sai da ta ga sun daina motsi hakan ma bai ishe ta ba sai ta nufi kitchen da gudu zata debo ruwan zafi ta kwara musu abin mamaki sai ta samu mijinta yana girki yana ganinta sai ya budi baki yace honey kin dawo ne, ni ina kika ajiye key di dakin bakin nan ne kam? mamarki da babanki sunxo jiya sakamakon rashin key din na sa su a dakin mu…kut idan kece yaxakiyi
Loading views...
Sanni sanni ina ciwone, da kana Ciwo da Baja haunted gado ba. In hau gado ni sarkine, d kai sarkine da ba’a bugs maka tambariba. Abugamin tambariba ni amakene
Loading views...
Kuyi TUSA a duk lokacin da bukatar hakan ya taso,
Koda kuwa agaban budurwarka/saurayin kine
domin ba ason rike TUSA.
Allah ya bada Ikon yin TUSA, Amin.
Ayi TUSA lafiya
Loading views...