Sub Categories

Kajuri zamada makiyinka kotawanne hali saboda rayuwa batada tabbas

Loading views...

YANDA ZAKA ZAUNA LAFIYA IDAN KANA DA BUDURWA BAHAUSHIYA

1. Karka taba tsammanin zata kira ka awaya idan ba haka ba zaka mutu kana jira. 😊

2. Ka sani idan kace mata “I love you” ko ina sonki nagode kawai zata ce amma girmankai bazai barta tace maka I love you ba.👩‍❤‍💋‍👩

3. Karka taba tsammani zata fara maka magana idan tana online. 📱

4. Idan ka tura mata love messages kar kayi tsammanin zata yi maka reply. 🤦‍♂

5. Kasani kai ke sonta, kuma kai zaka kula da ita, ita bazata iya yi maka komai ba.😭

6. Ko yaushe zata iya rabuwa da kai idan ta samu wanda yapi ka kudi. 💶💵💴

7. Kasani cewa bakai kadai bane saurayinta.😡

Haqiqa idan kayi haka zaka zauna lapiya da budurwar ka bahaushiya.
Yan mata shin wannan magana haka take????
Gayu fa ??????

Loading views...

When you dating a 2000 then you introduce her to your mom after she goes like ‘Shine maka Bae shine’

Loading views...

When you wear a lingerie for a Pedi guy then he be like:

Aoow magatsaka wa swanelwa wena wa kae boshego so??

Loading views...

makhi Waka o tlabile shata a re dikgogo tsa gage di ya shota 😲😲😲

#lockdawn kunzima

Loading views...

Wani saurayine yaje shagon Aski… Anfara askin sai yaga wata kyakyawar yariya a gefensa a zaune,sai cemata yayi “sannu Kyakyawa” tace yawwa,saurayi yace inbazaki damuba inbaki lambata mu hadu a dakina gobe, sai yarinyar tace kai hakuri inada Aure. Saurayin yace haba baby ki gayawa mijinki zakije gun qawarki ne,koya kika gani… Sai yarinyar tace ka gaya masa da kanka mana dan shine yake maka Askin…. In kaine me askin wane mataki zaka dauka…???

Loading views...

Pls Dan Allah Wanda ke da dubu Dari biyar yataimaka ya aramin…👏👏
Ustaz abdool ka zama shaida😘🤭…
Idan ban biyaba wallahi na yarda mark zuckerberg
yayi blocking dina kuma yacireni daga facebook

Loading views...

makhi Waka o tlabile shata a re dikgogo tsa gage di ya shota 😲😲😲

#lockdawn kunzima

Loading views...

🤷‍♂Karfa kayi Dariya 😀😀😀wani mutumine ya na sai da kilishi sai yayi kilishi sai aka yi hadari mai alamun ruwa sai aka fara ruwa sai ya kwashe kilishinsa sai aka dauke ruwan aka faso rana mai karfeee sai ya maida shi cikin rana lokacin sallah yayi sai aka shiga sallah yana cikin sallah aka dawo da ruwa masu tsananin karfii sai da aka kammala sallah sai yafito ya kalli sama ya kalli kilishinsa sai yaga duk yajike kuli kulin duk ya wanke sai yake cewa “kuma mutum yayi magana ace wuta zashi “😄😄😄😂🤣🤣🤣

Loading views...

gaskiya kin hadu sosai bantaba ganin diya mai kyau irinki ba aduniyar nan

Loading views...

Sanni sanni ina ciwone, da kana Ciwo da Baja haunted gado ba. In hau gado ni sarkine, d kai sarkine da ba’a bugs maka tambariba. Abugamin tambariba ni amakene

Loading views...

YANDA ZAKA ZAUNA LAFIYA IDAN KANA DA BUDURWA BAHAUSHIYA

1. Karka taba tsammanin zata kira ka awaya idan ba haka ba zaka mutu kana jira. 😊

2. Ka sani idan kace mata “I love you” ko ina sonki nagode kawai zata ce amma girmankai bazai barta tace maka I love you ba.👩‍❤‍💋‍👩

3. Karka taba tsammani zata fara maka magana idan tana online. 📱

4. Idan ka tura mata love messages kar kayi tsammanin zata yi maka reply. 🤦‍♂

5. Kasani kai ke sonta, kuma kai zaka kula da ita, ita bazata iya yi maka komai ba.😭

6. Ko yaushe zata iya rabuwa da kai idan ta samu wanda yapi ka kudi. 💶💵💴

7. Kasani cewa bakai kadai bane saurayinta.😡

Haqiqa idan kayi haka zaka zauna lapiya da budurwar ka bahaushiya.
Yan mata shin wannan magana haka take????
Gayu fa ??????

Loading views...

My ex bae just posted her new buy at bae ba mutima so me I was ba pa matako ai

Loading views...