When you wear a lingerie for a Pedi guy then he be like:
Aoow magatsaka wa swanelwa wena wa kae boshego so??
When you wear a lingerie for a Pedi guy then he be like:
Aoow magatsaka wa swanelwa wena wa kae boshego so??
MAGANIN HASKEN FATA
MATA KAWAI
Ki samu BARKONO danyeπΆπΆko kuma TATTASAI ko ATTARUHUπ
π
ki kwaba sannan ki samu sinadarin LOKO kadan bada yawa sai ki shade fuskarki a yayin kwanciya zakiyi bacci mai dadi
Sannan da gari ya waye said ki wanke da ruwan dumi zaki ga yadda fuskarki zata yi haske
Bana bukatar godiyarku nayi muku domin Allah saboda Ku kawayena ne
Sanni sanni ina ciwone, da kana Ciwo da Baja haunted gado ba. In hau gado ni sarkine, d kai sarkine da baβa bugs maka tambariba. Abugamin tambariba ni amakene
YAU DUK ABINDA ZAβACE SAI DAI ACEβ¦.πππ
AMMA YAU DAI BAZANYI WANKA BA..
NACE BAZANYI BA FAHπ
samina mina, eh eh
Waka waka, eh eh
samina mina zangalewa
Anawa a a
samina mina, eh eh
Waka waka, eh eh
samina mina zangalewa
This time for Africa
Ka ji amfanin abin ko!!! πππ
ββββββββ
Wata matace ta auri miji siriri mara nauyi ita kuma irin matan nan ce mai kiba ga tsawo suna nan rannan suna kwance a tsakar gida da yaranta da maigidan sai hadari ya taso kawai kafin ta ankara taji ruwa ya sauka ga fitila ta mutu sai tayi sauri ta dinga surar yaran tana kaisu daki can tazo kan na karshen ta taba shi tace maigida maigida tashi ana ruwa sai taji daga daki muryar maigidan na cewa Maman fatima ai ni kika fara kaiwaππππ
Kishiiii kumallon mata! Kishi ne zai kashe wasu matan. Wata likita ce ta dawo gida bayan ta kwana a asibiti (night duty) tana shiga dakin mijinta sai ta hango kafafu hudu a cikin mayafi a kan gadonsu na aure batayi wata-wata ba ta dauko katako ta hau jibgarsu sai da ta ga sun daina motsi hakan ma bai ishe ta ba sai ta nufi kitchen da gudu zata debo ruwan zafi ta kwara musu abin mamaki sai ta samu mijinta yana girki yana ganinta sai ya budi baki yace honey kin dawo ne, ni ina kika ajiye key di dakin bakin nan ne kam? mamarki da babanki sunxo jiya sakamakon rashin key din na sa su a dakin muβ¦ππππkut idan kece yaxakiyi
YANDA ZAKA ZAUNA LAFIYA IDAN KANA DA BUDURWA BAHAUSHIYA
1. Karka taba tsammanin zata kira ka awaya idan ba haka ba zaka mutu kana jira. π
2. Ka sani idan kace mata βI love youβ ko ina sonki nagode kawai zata ce amma girmankai bazai barta tace maka I love you ba.π©ββ€βπβπ©
3. Karka taba tsammani zata fara maka magana idan tana online. π±
4. Idan ka tura mata love messages kar kayi tsammanin zata yi maka reply. π€¦ββ
5. Kasani kai ke sonta, kuma kai zaka kula da ita, ita bazata iya yi maka komai ba.π
6. Ko yaushe zata iya rabuwa da kai idan ta samu wanda yapi ka kudi. πΆπ΅π΄
7. Kasani cewa bakai kadai bane saurayinta.π‘
Haqiqa idan kayi haka zaka zauna lapiya da budurwar ka bahaushiya.
Yan mata shin wannan magana haka take????
Gayu fa ??????
Pls Dan Allah Wanda ke da dubu Dari biyar yataimaka ya araminβ¦ππ
Ustaz abdool ka zama shaidaππ€β¦
Idan ban biyaba wallahi na yarda mark zuckerberg
yayi blocking dina kuma yacireni daga facebook
π€·ββKarfa kayi Dariya πππwani mutumine ya na sai da kilishi sai yayi kilishi sai aka yi hadari mai alamun ruwa sai aka fara ruwa sai ya kwashe kilishinsa sai aka dauke ruwan aka faso rana mai karfeee sai ya maida shi cikin rana lokacin sallah yayi sai aka shiga sallah yana cikin sallah aka dawo da ruwa masu tsananin karfii sai da aka kammala sallah sai yafito ya kalli sama ya kalli kilishinsa sai yaga duk yajike kuli kulin duk ya wanke sai yake cewa βkuma mutum yayi magana ace wuta zashi βπππππ€£π€£π€£
When you dating a 2000 then you introduce her to your mom after she goes like βShine maka Bae shineβ