Ka ji amfanin abin ko!!! πππ
ββββββββ
Wata matace ta auri miji siriri mara nauyi ita kuma irin matan nan ce mai kiba ga tsawo suna nan rannan suna kwance a tsakar gida da yaranta da maigidan sai hadari ya taso kawai kafin ta ankara taji ruwa ya sauka ga fitila ta mutu sai tayi sauri ta dinga surar yaran tana kaisu daki can tazo kan na karshen ta taba shi tace maigida maigida tashi ana ruwa sai taji daga daki muryar maigidan na cewa Maman fatima ai ni kika fara kaiwaππππ
Sub Categories
MAGANIN HASKEN FATA
MATA KAWAI
Ki samu BARKONO danyeπΆπΆko kuma TATTASAI ko ATTARUHUπ
π
ki kwaba sannan ki samu sinadarin LOKO kadan bada yawa sai ki shade fuskarki a yayin kwanciya zakiyi bacci mai dadi
Sannan da gari ya waye said ki wanke da ruwan dumi zaki ga yadda fuskarki zata yi haske
Bana bukatar godiyarku nayi muku domin Allah saboda Ku kawayena ne
When you wear a lingerie for a Pedi guy then he be like:
Aoow magatsaka wa swanelwa wena wa kae boshego so??
Hape geo sa nyako jola ore botxe
gaskiya kin hadu sosai bantaba ganin diya mai kyau irinki ba aduniyar nan
Innalillahi wainna ilaihirrajun πππππππππππ
*Ayaune wasu marasa imani Yan garkuwa da mutane sukayi garkuwa da πππzakarana* kutayanin jimami
Kishiiii kumallon mata! Kishi ne zai kashe wasu matan. Wata likita ce ta dawo gida bayan ta kwana a asibiti (night duty) tana shiga dakin mijinta sai ta hango kafafu hudu a cikin mayafi a kan gadonsu na aure batayi wata-wata ba ta dauko katako ta hau jibgarsu sai da ta ga sun daina motsi hakan ma bai ishe ta ba sai ta nufi kitchen da gudu zata debo ruwan zafi ta kwara musu abin mamaki sai ta samu mijinta yana girki yana ganinta sai ya budi baki yace honey kin dawo ne, ni ina kika ajiye key di dakin bakin nan ne kam? mamarki da babanki sunxo jiya sakamakon rashin key din na sa su a dakin muβ¦ππππkut idan kece yaxakiyi
My ex bae just posted her new buy at bae ba mutima so me I was ba pa matako ai
Bundle of joy arr ga a fetsa grade R o tsaya gap yearπ
Kajuri zamada makiyinka kotawanne hali saboda rayuwa batada tabbas
YAU DUK ABINDA ZAβACE SAI DAI ACEβ¦.πππ
AMMA YAU DAI BAZANYI WANKA BA..
NACE BAZANYI BA FAHπ
Bae Romela R600 Ya Fraga
Ngwana Wa Gago O Rata Mollo Kudu.
Aowa Jwale Gona Ra Jewa Soh
Sanni sanni ina ciwone, da kana Ciwo da Baja haunted gado ba. In hau gado ni sarkine, d kai sarkine da baβa bugs maka tambariba. Abugamin tambariba ni amakene
Nagana Go Fisa So,O Imelwa Ke Mpa Ya Go Ganiwa
π€·ββKarfa kayi Dariya πππwani mutumine ya na sai da kilishi sai yayi kilishi sai aka yi hadari mai alamun ruwa sai aka fara ruwa sai ya kwashe kilishinsa sai aka dauke ruwan aka faso rana mai karfeee sai ya maida shi cikin rana lokacin sallah yayi sai aka shiga sallah yana cikin sallah aka dawo da ruwa masu tsananin karfii sai da aka kammala sallah sai yafito ya kalli sama ya kalli kilishinsa sai yaga duk yajike kuli kulin duk ya wanke sai yake cewa βkuma mutum yayi magana ace wuta zashi βπππππ€£π€£π€£
Gobe ranar birthday din simcard dinane inaga zaiji dadi idan muka hadamasa katin bazata kowa a group dinnan ya aiko da katin 1500 na Mtn data 1000 nasan simcard dina zaiji dadi sosai idan kukamasa haka ππππππππππππππsai ku biyoni private da katin ina jirankuπ―ββππ