🤷♂Karfa kayi Dariya 😀😀😀wani mutumine ya na sai da kilishi sai yayi kilishi sai aka yi hadari mai alamun ruwa sai aka fara ruwa sai ya kwashe kilishinsa sai aka dauke ruwan aka faso rana mai karfeee sai ya maida shi cikin rana lokacin sallah yayi sai aka shiga sallah yana cikin sallah aka dawo da ruwa masu tsananin karfii sai da aka kammala sallah sai yafito ya kalli sama ya kalli kilishinsa sai yaga duk yajike kuli kulin duk ya wanke sai yake cewa “kuma mutum yayi magana ace wuta zashi “😄😄😄😂🤣🤣🤣
Related Posts
Wayyo Allah na 😅😅😅😅 mijina ne xaimin kishiya shine nakeso inkashe kaena nasha madara da maltina naci kaza da kawae Continue Reading..
When you dating a 2000 then you introduce her to your mom after she goes like ‘Shine maka Bae shine’
Nagana Go Fisa So,O Imelwa Ke Mpa Ya Go Ganiwa
YANDA ZAKA ZAUNA LAFIYA IDAN KANA DA BUDURWA BAHAUSHIYA 1. Karka taba tsammanin zata kira ka awaya idan ba haka Continue Reading..
Bae Romela R600 Ya Fraga Ngwana Wa Gago O Rata Mollo Kudu. Aowa Jwale Gona Ra Jewa Soh
Sanni sanni ina ciwone, da kana Ciwo da Baja haunted gado ba. In hau gado ni sarkine, d kai sarkine Continue Reading..
My ex bae just posted her new buy at bae ba mutima so me I was ba pa matako ai
Kuyi TUSA a duk lokacin da bukatar hakan ya taso, 😃😃😃 Koda kuwa agaban budurwarka/saurayin kine 😅😅😅 domin ba ason Continue Reading..
