Wani saurayine yaje shagon Aski… Anfara askin sai yaga wata kyakyawar yariya a gefensa a zaune,sai cemata yayi “sannu Kyakyawa” tace yawwa,saurayi yace inbazaki damuba inbaki lambata mu hadu a dakina gobe, sai yarinyar tace kai hakuri inada Aure. Saurayin yace haba baby ki gayawa mijinki zakije gun qawarki ne,koya kika gani… Sai yarinyar tace ka gaya masa da kanka mana dan shine yake maka Askin…. In kaine me askin wane mataki zaka dauka…???
Related Posts
MAGANIN HASKEN FATA MATA KAWAI Ki samu BARKONO danyeko kuma TATTASAI ko ATTARUHU
ki kwaba sannan ki samu sinadarin LOKO Continue Reading..
Sanni sanni ina ciwone, da kana Ciwo da Baja haunted gado ba. In hau gado ni sarkine, d kai sarkine Continue Reading..
YANDA ZAKA ZAUNA LAFIYA IDAN KANA DA BUDURWA BAHAUSHIYA 1. Karka taba tsammanin zata kira ka awaya idan ba haka Continue Reading..
Hape geo sa nyako jola ore botxe
gaskiya kin hadu sosai bantaba ganin diya mai kyau irinki ba aduniyar nan
When you dating a 2000 then you introduce her to your mom after she goes like ‘Shine maka Bae shine’
samina mina, eh eh Waka waka, eh eh samina mina zangalewa Anawa a a samina mina, eh eh Waka waka, Continue Reading..
makhi Waka o tlabile shata a re dikgogo tsa gage di ya shota #lockdawn kunzima