Wani saurayine yaje shagon Aski… Anfara askin sai yaga wata kyakyawar yariya a gefensa a zaune,sai cemata yayi “sannu Kyakyawa” tace yawwa,saurayi yace inbazaki damuba inbaki lambata mu hadu a dakina gobe, sai yarinyar tace kai hakuri inada Aure. Saurayin yace haba baby ki gayawa mijinki zakije gun qawarki ne,koya kika gani… Sai yarinyar tace ka gaya masa da kanka mana dan shine yake maka Askin…. In kaine me askin wane mataki zaka dauka…???
Related Posts
makhi Waka o tlabile shata a re dikgogo tsa gage di ya shota 😲😲😲 #lockdawn kunzima
Kishiiii kumallon mata! Kishi ne zai kashe wasu matan. Wata likita ce ta dawo gida bayan ta kwana a asibiti Continue Reading..
makhi Waka o tlabile shata a re dikgogo tsa gage di ya shota 😲😲😲 #lockdawn kunzima
Kuyi TUSA a duk lokacin da bukatar hakan ya taso, 😃😃😃 Koda kuwa agaban budurwarka/saurayin kine 😅😅😅 domin ba ason Continue Reading..
Wayyo Allah na 😅😅😅😅 mijina ne xaimin kishiya shine nakeso inkashe kaena nasha madara da maltina naci kaza da kawae Continue Reading..
MAGANIN HASKEN FATA MATA KAWAI Ki samu BARKONO danye🌶🌶ko kuma TATTASAI ko ATTARUHU🍅🍅 ki kwaba sannan ki samu sinadarin LOKO Continue Reading..
Bundle of joy arr ga a fetsa grade R o tsaya gap year😂
Hape geo sa nyako jola ore botxe
