Kishiiii kumallon mata! Kishi ne zai kashe wasu matan. Wata likita ce ta dawo gida bayan ta kwana a asibiti (night duty) tana shiga dakin mijinta sai ta hango kafafu hudu a cikin mayafi a kan gadonsu na aure batayi wata-wata ba ta dauko katako ta hau jibgarsu sai da ta ga sun daina motsi hakan ma bai ishe ta ba sai ta nufi kitchen da gudu zata debo ruwan zafi ta kwara musu abin mamaki sai ta samu mijinta yana girki yana ganinta sai ya budi baki yace honey kin dawo ne, ni ina kika ajiye key di dakin bakin nan ne kam? mamarki da babanki sunxo jiya sakamakon rashin key din na sa su a dakin mu…πŸ™€πŸ™€πŸ™€πŸ™€kut idan kece yaxakiyi


Related Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *