Kishiiii kumallon mata! Kishi ne zai kashe wasu matan. Wata likita ce ta dawo gida bayan ta kwana a asibiti (night duty) tana shiga dakin mijinta sai ta hango kafafu hudu a cikin mayafi a kan gadonsu na aure batayi wata-wata ba ta dauko katako ta hau jibgarsu sai da ta ga sun daina motsi hakan ma bai ishe ta ba sai ta nufi kitchen da gudu zata debo ruwan zafi ta kwara musu abin mamaki sai ta samu mijinta yana girki yana ganinta sai ya budi baki yace honey kin dawo ne, ni ina kika ajiye key di dakin bakin nan ne kam? mamarki da babanki sunxo jiya sakamakon rashin key din na sa su a dakin mu…🙀🙀🙀🙀kut idan kece yaxakiyi
Related Posts
YAU DUK ABINDA ZA’ACE SAI DAI ACE….😒😒😒 AMMA YAU DAI BAZANYI WANKA BA.. NACE BAZANYI BA FAH😎
samina mina, eh eh Waka waka, eh eh samina mina zangalewa Anawa a a samina mina, eh eh Waka waka, Continue Reading..
Bundle of joy arr ga a fetsa grade R o tsaya gap year😂
Ka ji amfanin abin ko!!! 😂😂😂 ———————— Wata matace ta auri miji siriri mara nauyi ita kuma irin matan nan Continue Reading..
YANDA ZAKA ZAUNA LAFIYA IDAN KANA DA BUDURWA BAHAUSHIYA 1. Karka taba tsammanin zata kira ka awaya idan ba haka Continue Reading..
gaskiya kin hadu sosai bantaba ganin diya mai kyau irinki ba aduniyar nan
Sanni sanni ina ciwone, da kana Ciwo da Baja haunted gado ba. In hau gado ni sarkine, d kai sarkine Continue Reading..
Nagana Go Fisa So,O Imelwa Ke Mpa Ya Go Ganiwa
