MAGANIN HASKEN FATA
MATA KAWAI
Ki samu BARKONO danye🌶🌶ko kuma TATTASAI ko ATTARUHU🍅🍅 ki kwaba sannan ki samu sinadarin LOKO kadan bada yawa sai ki shade fuskarki a yayin kwanciya zakiyi bacci mai dadi
Sannan da gari ya waye said ki wanke da ruwan dumi zaki ga yadda fuskarki zata yi haske
Bana bukatar godiyarku nayi muku domin Allah saboda Ku kawayena ne
Gobe ranar birthday din simcard dinane inaga zaiji dadi idan muka hadamasa katin bazata kowa a group dinnan ya aiko da katin 1500 na Mtn data 1000 nasan simcard dina zaiji dadi sosai idan kukamasa haka 😂😂😂😂😂😂😜😜😜😜😜😜😜😜sai ku biyoni private da katin ina jiranku👯♂😜😜