πŸ€·β€β™‚Karfa kayi Dariya πŸ˜€πŸ˜€πŸ˜€wani mutumine ya na sai da kilishi sai yayi kilishi sai aka yi hadari mai alamun ruwa sai aka fara ruwa sai ya kwashe kilishinsa sai aka dauke ruwan aka faso rana mai karfeee sai ya maida shi cikin rana lokacin sallah yayi sai aka shiga sallah yana cikin sallah aka dawo da ruwa masu tsananin karfii sai da aka kammala sallah sai yafito ya kalli sama ya kalli kilishinsa sai yaga duk yajike kuli kulin duk ya wanke sai yake cewa β€œkuma mutum yayi magana ace wuta zashi β€œπŸ˜„πŸ˜„πŸ˜„πŸ˜‚πŸ€£πŸ€£πŸ€£


Related Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *