MAGANIN HASKEN FATA
MATA KAWAI
Ki samu BARKONO danye🌶🌶ko kuma TATTASAI ko ATTARUHU🍅🍅 ki kwaba sannan ki samu sinadarin LOKO kadan bada yawa sai ki shade fuskarki a yayin kwanciya zakiyi bacci mai dadi
Sannan da gari ya waye said ki wanke da ruwan dumi zaki ga yadda fuskarki zata yi haske
Bana bukatar godiyarku nayi muku domin Allah saboda Ku kawayena ne


Related Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *